1
Yi tunanin dashen mahaifa ko ashanar hannu. Shi dashen mahaifa da ashanar hannu zasu iya sa ki jinkirta daukan ciki har sai kin shirya daukan ciki Dashen mahaifa ko ashanar hannu suna dadewa, suna da saukin amfani, kuma sune hanya mafi inganci na hana daukan ciki. Dashen mahaifa da ashanar hannu basu da matsala ga mata ko yan shekara nawa ne, koda yammata ne wanda basu taba haihuwa ba ko wadanda basu yi aure ba. www.healthcommcapacity.org/LARCS Yi magana da ma’aikatan lafiya a yau domin samun tsari mafi kyau da yayi dai dai da rayuwarki. Baki shirya daukan ciki ba ? ASHANAR HANNU (IMPLANT) DASHEN MAHAIFA (IUD)

Baki shirya daukan ciki ba - healthcommcapacity.org

  • Upload
    others

  • View
    7

  • Download
    0

Embed Size (px)

Citation preview

Yi tunanin dashen mahaifa ko ashanar hannu.

Shi dashen mahaifa da ashanar hannu zasu iya sa ki jinkirta daukan ciki har sai kin shirya daukan ciki Dashen mahaifa ko ashanar hannu suna dadewa, suna da saukin amfani, kuma sune hanya mafi inganci na hana daukan ciki. Dashen mahaifa da ashanar hannu basu da matsala ga mata ko yan shekara nawa ne, koda yammata ne wanda basu taba haihuwa ba ko wadanda basu yi aure ba.

www.healthcommcapacity.org/LARCS

Yi magana da ma’aikatan lafiya a yau domin samun tsari mafi kyau da yayi dai dai da rayuwarki.

Baki shirya

daukan ciki ba?

ASHANAR HANNU (IMPLANT)

DASHEN MAHAIFA (IUD)