Upload
others
View
5
Download
0
Embed Size (px)
Citation preview
DON NAZARI NA IYALI
Mene Ne ke Ba DaidaiBa a Wannan Hoton?Ku karanta Ayyukan Manzanni 9:36-41. Wa-�anne abubuwa uku ne cikin wannan zanen dake ba daidai ba? Ka rubuta amsoshinka a kanlayin da ke �asa, kuma ka kammala hoton tawurin yi masa kala.
1 ˝ ˝ ˝ ˝ ˝ ˝ ˝ ˝ ˝ ˝ ˝ ˝ ˝ ˝ ˝ ˝ ˝ ˝ ˝ ˝ ˝ ˝ ˝ ˝ ˝ ˝ ˝ ˝ ˝ ˝ ˝ ˝ ˝ ˝ ˝ ˝ ˝ ˝ ˝ ˝ ˝ ˝ ˝ ˝ ˝ ˝ ˝ ˝ ˝ ˝ ˝ ˝ ˝ ˝ ˝
2 ˝ ˝ ˝ ˝ ˝ ˝ ˝ ˝ ˝ ˝ ˝ ˝ ˝ ˝ ˝ ˝ ˝ ˝ ˝ ˝ ˝ ˝ ˝ ˝ ˝ ˝ ˝ ˝ ˝ ˝ ˝ ˝ ˝ ˝ ˝ ˝ ˝ ˝ ˝ ˝ ˝ ˝ ˝ ˝ ˝ ˝ ˝ ˝ ˝ ˝ ˝ ˝ ˝ ˝ ˝
3 ˝ ˝ ˝ ˝ ˝ ˝ ˝ ˝ ˝ ˝ ˝ ˝ ˝ ˝ ˝ ˝ ˝ ˝ ˝ ˝ ˝ ˝ ˝ ˝ ˝ ˝ ˝ ˝ ˝ ˝ ˝ ˝ ˝ ˝ ˝ ˝ ˝ ˝ ˝ ˝ ˝ ˝ ˝ ˝ ˝ ˝ ˝ ˝ ˝ ˝ ˝ ˝ ˝ ˝ ˝
DON TATTAUNAWA: Wane suna kumaaka san Tabitha da shi, kuma mene nema’anar sunayen? TAIMAKO: Karanta ha-siya game da Ayyukan Manzanni 9:36cikin juyin New World Translation of theHoly Scriptures—With References. Tabithamai son kai ce? Ka bayyana. TAIMAKO:Karanta Ayyukan Manzanni 9:36, 39. Tayaya kalmomin da ke a Luka 6:38 ya yidaidai da halin Tabitha? Ta yaya za ka iyayin koyi da misalinta? TAIMAKO: KarantaAfisawa 4:28; Ya�ub 2:14-17.
AYYUKA NA IYALI: Ka sa kowa cikiniyalin ya yi tunanin wanda zai iya ba kyau-tar wani abu. Sai ku nemi wani abin da zaku ba mutumin. Alal misali, za ku iya yinkunu ko kuma wani �an girki.
www.jw.org © 2011 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
1.Bitrusbaiyiaddu’aatsayeba;yadur�usa.2.Tufafimata(gwauraye)sukanunawaBitruswa�andaTabithatayi,batukwaneba.3.Bitrusyayiaddu’ashika�ai,bataredamutaneacikin�akinba.