Upload
others
View
0
Download
0
Embed Size (px)
Citation preview
BINCIKE NA ALKALUMMAN KASA DA KIWON LAFIYAR JAMA’AR NAJERIYA 20132013 NIGERIA DEMOGRAPHIC AND HEALTH SURVEY
Haife-Haife
A kalla ko wacce mace a Najeriya tana haihuwar ‘ya’ya 6. Kwatankwacin yawan haihuwar da mace ke iya yi a duk tsawon rayuwar ta, a kasashen Afrika maso yamma ya fara daga 4 a kasar Ghana zuwa 8 a kasar Nijer.
Lafiyar Mata da ta shafi ciki da haihuwa
A kalla haihuwa 4 a cikin haihuwa10 ke samun taimakon kwararren Jami’in
kiwon lafiya.
Tsarin Iyali
Adadin matan aure 15% ne masu yin amfani da ko wanne irin hanyar
tsarin iyali. Yawan adadin amfani da hanyar tsarin iyali na zamani ya banbanta daga 3% a shiyyar Arewa
maso Gabas zuwa 38% a shiyyar Kudu maso Yamma.
Matsayin Allurar Riga-kafi
Matsayin allurar riga-kafi ya karu a Najeriya. Ko wanne daya daga cikin yara 4, ‘yan watanni 12-23 sun karbi cikakken kariya ta hanyar allurar riga-kafi.
© 2010 Bonnie Gillespie, Courtesy of Photoshare
Kwatankwacin yawan haihuwa da mace ke iya yi a duk tsawon rayuwarta, a kasashen Afrika maso yamma
Yawan haihuwar kowacce mace na tsawon shekaru 3 kafin wannan kididdigar.
Ghana2008 DHS
5.04.0
5.04.9
Benin2011-12
DHS
Cote d’Ivoire2011-12
DHS
Senegal2010-11
DHS
Sierra Leone2008DHS
Liberia2007DHS
Nigeria2013DHS
Burkina Faso2010DHS
Mali2006DHS
Niger2012DHS
5.1 5.2 5.56.0 6.6
7.6
Amfani Da Hanyar Tsarin Iyali Na Zamani, Shiyya-Shiyyar Najeriya
Nigeria15%
Adadin mata masu aure ‘yan shekara 15-49 masu yin amfani da ko wanne irin hanyar tsarin iyali na
zamani a yanzu 10-25% >25%